Google+ Buzz
Aadi Sharma | Nov 06, 2012 - 14:17
Enhancing security with EPOS Solutions today - Free Article Directory | MASIFA - Share Knowledge For All
mayank bhardwaj | Oct 13, 2012 - 08:43
Bussiness man need commercial office space - Free Article Directory | MASIFA - Share Knowledge For All
Micheal jo | Sep 19, 2012 - 14:05
artikel.masifa.com/article.php?id=19278
Anukant Sh | Sep 19, 2012 - 13:49
http://artikel.masifa.com/article.php?id=17905
Jessica rechil | Aug 27, 2012 - 10:36
anabolic cooking review - Human Growth Hormone Facts - Free Article Directory | MASIFA - Share Knowledge For All
Masifa Yield | Jan 10, 2013 - 17:56
New Program Visit www.masifa.info/?a=go&lid=62 Minimal Deposit Just $1 Low Risk
Facebook Buzz
Maifaila Sani | May 25, 2013 - 06:58
Yarasulallahi,ya,habibullallahi,khairi,kalkillahi,ya,rabbana,dukmasu,dagamana,hankali,a,arewa,ya,allah,dan,zababbenka,abinkaunata,sahibull,isrs,i,wa,mi,i,raji,sha,ambato,maulana,rasulallah,allah,ka,dakatar,dasu,haka,kanunamusu,kasawansu,katuramusu,m1 ...
Usman Salisu Usman | May 24, 2013 - 12:58
Ya Allah ka taimeki musulunci da musulmai aduk inda suke wannan masifa tayi yawa don Allah musulmi mu rage sabo idan bazamu iya dainawaba ko Allah ya tausayamana amma kullum masifu karuwa sukeyi.Allah kayayewa wadannan mutane wannan masifa ameen.Na1 ...
Nura Mohammed Nasan | May 23, 2013 - 17:39
Babbar masifa kuwa zata afka masu, danko bazai yuwu ja hana mutum neman abinci ba alhali baka tanazar masa wata hanyar ba. Allah wadaran shuwagabanni irin namu na yanzu. Masifa na kwance suna tono ta, Allah ya tsinema mai tono masifa.
Kabiru S Hudu | May 23, 2013 - 01:42
Ya ALLAH duk wanda yake da hannu cikin wannan bakar masifa da aka saka yan uwan mu musulmi da kuma arewa baki daya ya allah ka tona asirinsa na duniya da lahira.
Dahiru Abdullahi | May 22, 2013 - 19:42
Al umma lallai bamu da ikon ganinsu ko haduea dasu,haduwarmu dasu anan shine mutayasu da addu'a shine karshen taimakon mu dasu.A karshe ina mai rokon Allah da sunan sa kyawawa daya kawomana sauyi akan wannan bala i da masifa da muke ciki mu musulmai1 ...
Sani Abubakar Bunne | May 22, 2013 - 16:30
Assalam ya al'umar Nigeria masifa tashigo kasannan muna kiraGa malaman addinaI da suware kwanaki biyu akira national addu'oi bazuwa kasu kowajan sana'a saibayan anyi sallah raka'a niyu anyi alkunut munkai kukanmu gun Allah Allah yakawo karshen1 ...
Aminullahi Mukhtar | Feb 18, 2013 - 23:48
Ya allah kabawa yayana lafiya dan kashiful ummati amen allah kasa wakewa duk kannin musulmai marasa lafiya,allah ka karamana lafiya kuma kamana maganin duk wata masifa data addabemu allah ka amsa dan nibiyyir rahamati akirir nabi ina wa imamul1 ...
Farouk Dabo | Feb 18, 2013 - 23:22
allah kaimana maganin masifa
Abdullahi Cuptis | Feb 18, 2013 - 23:05
assalama alaikum yanuwana musulmin najeriya da duniya bakidaya ina kira agaremu bakidaya dama nasan anayi mukara tashi atsaye dayin adu'a akan wannan masibafar da take gudana adukkan jahohin arewa wannan masifa maihankali inyaduba yagani yasan akway1 ...
Idris Adam Rugafada | Feb 18, 2013 - 22:03
San allah kaunar manzan allah,s a w,shene maganin dukkan masifa.
KHalid Kabir | Feb 18, 2013 - 21:57
Wannan abin mai kalma hudu 4 a kwaika da masifa dubeshi wai shi lover mai lover ma samari da yan mata
Aliyu Adamu Dangora | Feb 18, 2013 - 21:35
Muyawaita sadaka,domin tana maganin masifa 'yan,uwa
Budurcinki "yancinki | Feb 18, 2013 - 20:40
yanzu ina cikin damuwa mijina ya chanza min baya kulani baya hada gurin kwanciya dani baya min fara'a magana Idan na masa sai fada ko yamin masifa wani lukutan ma baya kulani Idan sai dai lukacin da sha'awar sa ya tashi ya afkamin ko ina barci ya1 ...
Darlington Maduneme | Feb 18, 2013 - 20:31
There are three places i will never forget. My home land, my maternal home and the land of living spring. Osun adara...o! Masifa Ile adara...o! Omoluabi wa mbii!
Musa Idrith Ahmad | Feb 18, 2013 - 20:27
SADAQA! tana maganin masifa, tana kara arxuki, tana kara imani, tana kara kusanci da rahama, tana kara dinbun lada, tana kara kuma tsarkake XUCIYA da DUKIYA! Bugu DA..!
Dandalin Y. M. Dange | Feb 18, 2013 - 20:23
Amma gaskia axamana da ita na fahimci tanada masifan kishi wanda hakan yasa bata qaunar xancen kishia! Nakan nuna mata haquri xatayi tunda haryanxu mijinta baece xae qara aure ba.
Phereedansy Gombe | Feb 18, 2013 - 20:07
Yawan lbada na kara lmani. Sadaka na maganin masifa. Kyautatatwa na kara soyayya, hakuri na kaiwa ga nasara, gaisuwa na kara xumunci, xumunci na kaiwa Aljannah. Nace dan kara xumuncin da nake fatar xai kaimu Aljannah. Allah yasa mudace Barkan mu1 ...
Hussaini Muhammad Binanchi | Feb 18, 2013 - 20:06
Kamar yadda muka samu labarai a kafaifan yada labarai na cikin gida da na kasashen ketare sun bayana cewa"an samu ja-in-ja a tsakanin shugabannin da ke ikirarin wai sune jagororin arewa da shugaba janathan dangane da yarjejeniyar da aka kulla a1 ...
Hassana M. Yaqub | Feb 18, 2013 - 19:45
Assalamu alikum warahmatullah yan uwa da fark0h akan salla nake magana in akaxo yin salla ana daidaita sahu saboda rashin daidaita sahu yakan kawo masifa iri iri dan haka in anshiga masallaci ba babba ba yaro adaidaita sahu Allah yasa mudace
Paulo Daqaro | Feb 18, 2013 - 19:35
Kimenukaaaaaaaaaaaaa!!!!!! Necta wale wenye masifa ongeeni sasa nimewasha jua mnalo poleni lakini ckupenda kwenu ni hali ya maisha
Adamu Ibrahim Mamu | Nov 21, 2012 - 23:10
Assalamu Alaikum. Barka da zagayowar sabuwar shekarar musulunci ina mika addu'a ga musulmi baki daya ALLAH yasa munshigo asa'a Allah wanda suka mutu malamanmu shiwagabanninmu sarakunanmu attahjirammu iyayenmu kannanmu abokananmu Allah kamusu rahama ...
Mahmood Mohammed | Nov 21, 2012 - 22:55
Hmmmm wlh babban gatar ya mace gidan mijinta,,,,don kalubalenku @iyaye duk mahaifin da yaki aurer da yarsa ba bisa wani dalili ba, to ya kwana da sanin zai gamu da fishin ubangiji,,,kuma @matasa maza a daure ayi aure don maganin irin wannan masifa pl ...
Kafas Md Kd | Nov 21, 2012 - 21:27
Al,ummar jihar kaduna musamman nazariya saykukula gwamnatin jihar kaduna taba karnikan farautanta izinin satan mashinan mutane tindaga karfe 7 nadare zuwasama allah kajefamusu masifa da bala i .
Baffa Ismail | Nov 21, 2012 - 20:41
DAGA DR. IBRAHIM JALO JALINGO BANDA BIDI'AR 'YAN SHI'AH, BANDA KUMA BIDI'AR NAWAASIB A RANAR AA'SHUU'RAA, ABIN DA KE WAJIBI SHI NE LAZIMTAR SUNNAH WATAU AZUMCE WANNAN RANA TA GOMA GA WATAN MUHARRAM: Yau muna litinin 5/1/1434 H 19/11/2012 M ke nan r
Abubakar Asaye | Nov 21, 2012 - 19:36
Akashi wannan x2 Wannan masifa da muke fama da ita Allah kaimana maganinta.
Umar Sani Abdullahi | Nov 21, 2012 - 19:04
Allah ka sakawa musulmin da suke palastin wanda la'ananu yahudawa suke muzgunawa tare da kashesu da rushe musu gidaje.Allah ka saukarwa da isra'el masifa da bala'I ya hanasu kwanciyar hankali da nutsuwa
Lawal Almustapha A | Nov 21, 2012 - 16:27
Allah yayi gaskiya don yace duk lokacin da muka guje shi shima zai guje muna,mutane ga halin da duniya ta shiga yanzu kuma idan har bamu komawa Allah ba muna cikin masifa sai dai Allah ya tsaremu.....
Sani Ibrahim | Nov 21, 2012 - 16:27
Yawan ibada nakara imani,sadaka na maganin masifa,kyauta nakara soyayya,gaisuwa nakara zuminci.ina gaisuwa gadukan frnds
Rabe Gwamna | Nov 21, 2012 - 15:32
Tsiniwa da la'anta masifa da tabewa'akan masu hannu akisan musulmin maiguri
Bello Dankure | Nov 21, 2012 - 15:06
BBC Hausa - News - An kwana ana ruwan bama-bamai a Gaza www.bbc.co.uk Sojoji Isra'ila sun kwashe daren jiya suna cigaba da luguden wuta kan Zirin Gaza, a daidai lokacin da aka kasa kai karshe ga shirin tsagaita wuta.
BETA We evaluate the latest social media signals (about masifa.com)
from Twitter, Facebook and Google+ to get an idea about the public opinion.
Social Talk
Google+: 2
Twitter: 1
Facebook: 9
Visibility Stats
Google+ Buzz
Facebook Buzz
Twitter Buzz
Social Cloud of www.masifa.com